tr-APK.com
Android için Apk dosyaları
Kısa bilgi
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) apk dosyasının derecelendirme puanı 10 üzerinden 0. Bu kümülatif bir derecelendirmedir. Google play store'daki en iyi uygulamaların çoğu 8 ile 10 arasında puanlara sahiptir. Google play store'daki toplam yorum sayısı 0. Beş yıldızlı yorum sayısı 0. Bu uygulama 0 kullanıcı tarafından kötü olarak puanlanmıştır. Google play store'daki tahmin edilen indirme sayısı 10,000+ downloads 'un üzerindedir. Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ), Yaşam tarzı kategorisinde bulunur: etiketlerine sahiptir. tarafından geliştirilmiştir. engrshams. ile kzapps88@gmail.com adresinden e-posta yoluyla iletişime geçebilir veya https://xbf83f09e.app-ads-txt.com üzerinden web sitelerini ziyaret edebilirsiniz. Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ), 4.1(Jelly Bean)+ sürümünde olan android işletim sistemli cihazlara kurulabilir. Sadece orijinal apk dosyaları sağlarız. Bu sitedeki materyallerden herhangi birinin haklarınızı ihlal etmesi durumunda bu durumu bize rapor edin. Ayrıca Google'ın apk dosyasını indirip big nox app player, bluestacks ve koplayer gibi android öykünücülerle çalıştırabilirsiniz. Bunun yanı sıra, Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa )'ın apk dosyasını indirip bluestacks veya koplayer gibi android öykünücülerle çalıştırabilirsiniz. Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) apk'nın websitemizde bulunan sürümleri: 2.9. Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa(Rayuwar Annabi Muhammadu SAW Sahabai Matayensa ) 'ın en son sürümü olan 2.9 2022/05/08 tarihinde yüklenmiştir
Ekran görüntüleri Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
Açıklaması Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa

Wannan uygulaması yana dauke da Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta
Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi ve Sallam Daga Haifuwa Zuwa Jana'iza, da RAYUWAR ANNABI (SAW) A CIKIN WATAN AZUMI da Rayuwar Annabi (SAW) A Lokacin Aikin Hajji ve Matsayi Sahaba A Lokacin Annabi SAW & Bayansa da Muna Falalan Uway Allah SAW) wanda wasu Shahararen marubuta na tarihi suka wallafashi da sertleştirmek larabci. Shine aka fassara shi izowa harden hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken tarihin Manzo Allah (SAW).

Littafin ya kunshi gundarin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai,ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa bir takaice.shi dai wantan littafi yafi bada karfi akan kafuwar musulunci dabi (TESTERE).
ina fatan Wantan uygulaması wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.
Don Allah idan har kajin dadin amfani da Wantan uygulaması kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana.

Takaiccen tarihin manzon Allah.

Manzo Muhammed El-Habib Han Abdullahi (SAW).

Muhammed Han Abdullahi Han Abdul-Muɗallibi Han Haşimi Han Abdu-Manafi Han Husayyi Han Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi sellem'in, (Harshen Larabci: Abūl-Qāsim Muhammed ibn 'Abd Allāh ibn ʿAbd ibn Haṭṭb ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi İbrahim, alaihi salatu wassalam.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi ɗan Abdu-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Ebul-Kasım, Ebu İbrahim.

Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihi haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurin zance tabancası Ahlul Baiti (as), bir ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Mekke. Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.

Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa şeriat maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su kara muva gare shi.

Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Medine bir farkon vatan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, Wantn ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru bir farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Matansa: Khadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran sun ne: Saudatu 'yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya 'yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Ömer da Ramla 'yar Ebu Süfyan (Ummu Habibia) da Ummu Seleme 'yar Ebu Umayya da Zeyneb'yar Jahash da Zainab'yar Huzaima da Maimuna 'yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya 'yar Huyayyi xan Akhdabl.

'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-El-Kasım 3-İbrahim 4-Faxima (a.s) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab)- Khaibar- Hunaini.


Don Allah idan har kaji dadin wannnan uygulaması facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran sosyal medya domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi su amfana indirerek bir taimaka a yi paylaşımı.
Kada kuma bir manta ayi wannnan başvurusunda derecelendirme beş yıldızlı

Sürüm geçmişi Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
Yenilikler Rayuwar Annabi SAW Da Sahabai 2.9
1.Bu Güncelleme, hata düzeltmeleri ve iyileştirmeler içerir
2. Bazı harika özelliklere sahip yeni sürüm
Lütfen bu uygulamayı değerlendirin
Daha fazla bilgi
Diğer Rayuwar Annabi SAW Da Sahabai APK sürümleri Android için
Popüler android uygulamalar